Yahweh ya bayyana hukunci a kan Taya saboda sun miƙa dukkan mutanen zuwa Edom, sun kuma karya yarjejeniyar yan'uwantakarsu.