ha_tq/amo/01/06.md

307 B

Don menene Yahweh ya ayyana hukunci akan Gaza?

Yahweh ya ayyana hukunci akan Gaza domin sun ɗauki kamammun mutane dukka, don su miƙa su ga mutanen Edom.

Menene Yahweh ya ayyana zai yi wa gãnuwõyin Ben-hadad, Gaza da kuma Taya?

Yahweh ya ayyana zai cinye gãnuwõyin Ben-hadad, Gaza da kuma Taya.