ha_tq/amo/01/01.md

172 B

Ta yaya ne Amos ya ƙarbi abubuwan da ya faɗa game da Isra'ila?

Amos ya ƙarbi abubuwan da ya faɗa game da Isra'ila a wahayi.

Menene aikin Amos?

Amos makiyayi ne.