ha_tq/act/28/19.md

180 B

A kan wane dalili ne Bulus ya faɗa wa shugabanin Yahudawa cewa an ɗaura shi da sarka?

Bulus ya faɗa wa shugabanin Yahudawa cewa an ɗaura shi da sarka saboda begen Isra'ila.