ha_tq/act/28/16.md

131 B

Menene tsarin rayuwar Bulus a Roma a matsayin ɗan kurkuku?

An yardar wa Bulus ya zauna shi kadai tare da sojan da ke tsaronsa.