ha_tq/act/28/13.md

149 B

Menene Bulus ya yi a loƙacin da ya gan 'yan'uwa daga Roma sun zo sun same shi?

Da Bulus ya gan su, ya yi wa Allah godiya ya kuma sami karfafawa.