ha_tq/act/28/07.md

157 B

Menene ya faru bayan Bulus ya warkad da mahaifin Babiliyas, babban mutumin tsibirin?

Sauran mutane marasa lafiya da ke tsibirin sun zo sun sami warkarwa.