ha_tq/act/28/05.md

121 B

Menene mutanen suka zata sa'ad da suka gan cewa macijin bai ƙashe Bulus ba?

Mutanen sun zata ko Bulus wani allah ne.