ha_tq/act/28/03.md

157 B

Menene mutanen suka zata sa'ad da suka ga maciji a rataye hannuwan Bulus?

Mutanen sun zata cewa Bulus mai kisan kai ne, wanda ba a yarda masa ya rayu ba.