ha_tq/act/27/42.md

435 B

Menene sojojin za su yi wa 'yan kurkuku a wannan loƙacin?

Sojojin za su kashe 'yan kurkukun domin kada su tsira.

Don menene jarumin ya hana shirin sojojin?

Jarumin ya hana shirin sojojin domin ya so ya ceci Bulus.

Ya ya ne dukka mutanen cikin jirgin sun zo kasa lafiya?

Waɗanda suka iya iyo sun yi tsalle su fada a ruwa suka kai gacci, sa'annan sauran su biyo baya a kan karyayyun katakai ko akan abubuwan da ke a jirgin.