ha_tq/act/27/27.md

136 B

A tsakad dare na goma sha hudu, menene masu jirgin sun zata ke faruwa da jirgin?

Masu jirgin su zata jirgin na kusanta da wata kasa.