ha_tq/act/27/23.md

154 B

Wane sako ne mala'ikan Allah ya ba wa Bulus game da mutanen cikin jirgin?

Mala'ikan ya faɗa wa Bulus cewa shi da wanda suna cikin jirgin za su tsira.