ha_tq/act/27/09.md

169 B

Don menene Yuliyas bai bi gargaɗin Bulus game da hatsarorin cigaba da tafiya ba?

Yuliyas bai bi gargaɗin Bulus ba domin ya mai da hankali fiye ga mai jirgin ruwan.