ha_tq/act/27/03.md

153 B

Yaya ne jarumi Yuliyas ya yi wa Bulus a farkon tafiyarsa zuwa Roma?

Yuliyas ya nuna wa Bulus karamci ya kuma yarda ya bi abokansa don su kula da shi.