ha_tq/act/25/25.md

331 B

Don menene Festus ya kawo Bulus ya yi magana a gaban Sarki Agaribas?

Festas ya so Sarki Agarbas ya taimake shi rubuta wani abu game da zancen Bulus ga Kaisar.

Menene Festas ya ce ba zai dace ya yi ba, sa'ad da ya aika Bulus zuwa Kaisar?

Festas ya ce ba zai dace ya aika Bulus zuwa Kaisar ba tare da rubuta laifi a kansa ba.