ha_tq/act/25/11.md

126 B

Menene Festas ya shirya ya yi da batun Bulus?

Festas ya shirya cewa tun da Bulus ya kira ga Kaisar, zai tafi wurin Kaisar.