ha_tq/act/25/09.md

418 B

Don menene Festas ya yi wa Bulus wannan tambaya?

Festas ya yi wa Bulus wannan tambaya domin ya yi farin jini a wajen Yahudawa.

Sa'adda ake hukunta Bulus a Kaisariya, menene tambayar da Festas ya yi wa Bulus?

Festas ya tambayi Bulus ko ya na so ya tafi Urushalima a hukunta shi a wurin.

Menene amsar Bulus ga tambayan Festas?

Bulus ya ce ya na tsaye a Dadakalin Shari'ar Kaisar inda ɗole a shari'anta shii.