ha_tq/act/25/04.md

155 B

Menene Festas ya ce wa babban firist da manyan Yahudawa su yi?

Festas ya ce masu su je Kaisariya, inda za shi, kuma wai za su iya zargin Bulus a wurin.