ha_tq/act/25/01.md

156 B

Wane tagomashi ne babban firist da manyan Yahudawa suka roka a wurin Festas?

Sun roƙi Festas ya kira Bulus zuwa Urushalima domin su ƙashe shi a hanya.