ha_tq/act/23/34.md

223 B

Yaushe Filikus gwamna ya ce zai ji saurari zacen Bulus?

Filikus yace zai saurare Bulus sosai loƙacin da masu zargin shi sun zo.

Ina ne aka ajiye har sai shari'a?

An ajiye Bulus a fadar Hiridus sai ranar shari'arsa.