ha_tq/act/23/22.md

197 B

Yaya ne babban Kyaftin ya amsa a loƙacin da ya ji game da shirin mutanen Yahudawa arba'in?

Babban Kyaftin ya umarce manyan sojoji su kai Bulus lafiya wurin Filikus gwamna a sa'a ta ukun ɗare.