ha_tq/act/23/14.md

195 B

Menene shirin da mutanen Yahudawa arba'in suka mika wa babban firist da kuma dattawa?

Sun ce wa babban firist da dattawa cewa a kawo Bulus wurin majalisa domin su iya ƙashe shi kafin ya isa.