ha_tq/act/23/09.md

135 B

Don menene babban hafsan ya ɗauka Bulus daga majalisa zuwa farfajiya?

Babban hafsa ya ji tsoro kada 'yan majalisa su yayaga Bulus.