ha_tq/act/23/01.md

182 B

Don menene babban firist ya umarce waɗanda sun tsaya a gefan Bulus su buga shi a baki?

Babban firist ya yi fushi domin Bulus ya ce ya yi rayuwa tare da Allah da lamiri mai kyau.