ha_tq/act/22/22.md

161 B

Yaya ne mutanen suka yi a loƙacin da sun ji Bulus na magana game da al'ummai?

Mutanen suke tadda muryarsu, suna jefar da tufafinsu da kuma baza kura a iska.