ha_tq/act/22/17.md

192 B

A loƙacin da Yesu ya yi magana da Bulus a haikali, yaya ne ya ce Yahudawa za su yi akan shaidar Bulus game da shi?

Yesu ya faɗa cewa Yahudawa ba za su karba shardar Bulus game da shi ba.