ha_tq/act/22/14.md

140 B

Menene Ananiya ya ce wa Bulus ya tashi ya yi, kuma don menene?

Ananiya ya ce wa Bulus ya tashi a yi masa baftisma don a wanke zunubansa.