ha_tq/act/22/06.md

216 B

Menene murya daga sama ya ce wa Bulus sa'ad da ya yi kusa da Dimaskus?

Murya daga sama ya ce, 'Shawulu, Shawulu, don me kake tsananta mani?

Wanene Bulus ke tsananta wa?

Bulus ya na tsananta wa Yesu Banazarat.