ha_tq/act/22/01.md

157 B

A loƙacin da taron suka ji Bulus na magana a harshen Ibraniyawa, menene suka yi?

A loƙacin da taron suka ji Bulus na magana da Yahudanci, suka yi tsit.