ha_tq/act/21/39.md

191 B

Wane roko ne Bulus ya yi wa hafsan?

Bulus ya roka cewa a bar shi ya yi wa mutanen magana.

A wane harshe ne Bulus ya yi wa mutanen magana?

Bulus ya yi wa mutanen magana da Ibraniyanci.