ha_tq/act/21/30.md

133 B

Bayan yin wannan zargin, menene Yahudawa suka yi wa Bulus?

Yahudawan sun jawo Bulus daga cikin haikali sun kuma so su ƙashe shi.