ha_tq/act/21/22.md

177 B

Don menene Yakubu da dattawan suna so Bulus ya tsarkaka kanshi da maza hudu da suka ɗauki wa'adi?

Sun so kowa ya san cewa Bulus Ba-Yahuda ya na rayuwa domin ya kiyaye doka.