ha_tq/act/21/20.md

144 B

Menene zargin da Yahudawa suka yi wa Bulus?

Yahudawa sun yi wa Bulus zargin koya wa Yahudawa da suke zama a cikin al'ummai cewa su bar Musa.