ha_tq/act/21/10.md

127 B

Menene annabi Agabus ya ce wa Bulus?

Agabus ya faɗa wa Bulus cewa Yahudawa za su ɗaure shi su kuma bashe shi ga al'ummai.