ha_tq/act/19/38.md

274 B

Menene magatakarda ya ce wa mutanen su yi a maimakon hargitsi?

Magatakarda ya ce wa mutanen su kawo zarginsu kotu.

Cikin wane damuwa ne magatakarda ya ce mutanen suke ciki?

Magatakarda ya ce mutanen suna cikin dauwan argi game da hargitsi kuma babu wani abin bayani.