ha_tq/act/19/28.md

158 B

Yaya ne mutanen suka yi game da damuwar Damatrayus?

Mutanen sun yi fushi sun kuma yi kuka da cewa Dayana mai girma ce, sun kuma cika duka garin da rudewa.