ha_tq/act/19/15.md

193 B

Menene ya faru a lokacin da matsubatan Yahudawa suka yi kokarin fitar da mugun ruhu a cikin sunar Yesu?

Mugun ruhun ya duke matsubatan sai suka runtuma da gudu suka fice tsirara da raunuka.