ha_tq/act/19/05.md

295 B

A cikin wane suna ne Bulus ya yi wa almajira daga Afisa baftisma?

Bulus ya yi masu baftisma cikin sunar Ubangiji Yesu.

Menene ya faru da mutanen bayan an yi masu baftisma kuma Bulus ya dibiya hannu a kansu?

Ruhu Mai Tsarki kuma ya sauka a kansu suka yi magana da harsuna da kuma annabci.