ha_tq/act/19/01.md

143 B

Menene almajiren da Bulus ya hadu da su a Afisa ba su taɓa ji ba sa'ad da sun gaskanta?

Almajiran basu taba ji game da Ruhu Mai Tsarki ba.