ha_tq/act/17/13.md

152 B

Don menene Bulus ya bar Biriya kuma ina ne ya je?

Bulus ya bar Biriya domin Yahudawan Tasalunika suka tada hankalin jama'a, sai Bulus ya tafi Atina.