ha_tq/act/17/01.md

169 B

Da isa Tasalunika, ina ne Bulus ya fara zuwa yin magana daga nassosi game da Yesu?

Bulus ya fara zuwa haikalin Yahudawa domin ya yi magana daga nassosi game da Yesu.