ha_tq/act/16/40.md

180 B

Bayan masu yanke hukunci a kotu sun sa su su bar birnin, menene Bulus da Sila suka yi?

Bulus da Sila sun je gidan Lidiya, suka karfafa yan'uwan, kuma sai suka tafi daga Filibi.