ha_tq/act/16/29.md

328 B

Wnae tambaya ne mai tsaron kurkukun ya tambaye Bulus da Sila?

Mai Tsaron kurkukun ya tambaye Bulus da Sila, "Yallabai, menene ya zama dole in yi domin in samu ceto"?

Wane amsa ne Bulus da Sila suka ba mai tsaron kurkukun?

Bulus da Sila suka amsa masa cewa, "Ka yi imani da Ubangiji, kuma za ka samu ceto, kai da gidanka.