ha_tq/act/16/25.md

269 B

Menene Bulus da Sila ke yi da tsakar dare in cikin kurkuku?

Suna addu'oi da raira wakokin yabon Allah.

Menene ya faru da ya sa mai tsaron kurkukun ya shirya ya kashe kansa

Anyi girgizar kasa, duka kokofin kurkukun suka bude, kuma kowa da ke a sarka suka kwance.