ha_tq/act/16/22.md

147 B

Wane horo ne Bulus da Sila suka karba daga masu yanke hukunci a kotu?

An buge su da sanda, aka jefa su a kurkuku, kuma aka sa su a hannun jari.