ha_tq/act/16/19.md

167 B

Wane zargi ne uban gijin budurwar suka kawo a kan Bulus da Sila

Sun zargi Bulus da Sila cewa suna koyar da abubuwa da basu halatta wa Romawa to karba ko tsayar ba.