ha_tq/act/16/04.md

133 B

Wane umarni ne Bulus ya isar ma majami'u a hanyan su?

Bulus ya isar da umarni wanda manzannin da dattawa sun rubuta a Urushalima.