ha_tq/act/15/36.md

162 B

Menene Bulus ya gaya wa Barnabas ya so yayi?

Bulus ya ce wa Barnabas cewa ya so ya koma kuma ya ziyarce yan'uwa a kowane birni da suka zayyana kalmar Ubangiji