ha_tq/act/15/30.md

144 B

Menene amsar Al'ummai a lokacin da suka ji game da wasikar daga Urushalima?

Al'umman sun yi farin ciki domin karfafawar dake a cikin wasikar