ha_tq/act/15/27.md

230 B

A wasikar da aka rubuta wa alAl'ummai, wanene aka ce yayi yarjejeniya tare da yanke shawarar ba wa Al'ummai 'yan wajibin umurni kawai

An ce marubutan wasikar da kuma Ruhu Mai Tsarki suna cikin yarjejeniya tare da yanke shawara